Skip to content
الزُّخرُف /

Aya 14

43 : 14
الزُّخرُف Ayoyi 89
43 : 14

وَإِنَّآ إِلَىٰ رَبِّنَا لَمُنقَلِبُونَ

"Kuma lalle mũ haƙĩƙa mãsu jũyãwa muke, zuwa ga Ubangijinmu."

Explanation & meanings · 1
  1. Ku yi dalĩli da hõrewar abin hawa gare ku zuwa ga tabbatar tãshinku dõmin hisãbin Ƙiyãma, dõmin ku bi umurninsa a dũniya, kuma ku bar al'adunku.