Skip to content

خالد بن زيد بن كليب بن ثعلبة

الإسم

Khalid dan Zaid dan Kulaib dan Sa’alabah

اسم الشهرة

Abu Ayyub Al'asary - Allah ya yarda da shi -

نبذة مختصرة

Khalid dan Zaid dan Kulaib dan Sa’alaba, Abu Ayuba mutumin Madina daga gidan Najjar, sahabi ne mai daraja, ya halarci Bai’atul Akabah da Badar da Uhud da Khandak da sauran yakoki, ya kasance gwarzo ne, mai hakuri mai tsoron Allah, yana son fita jihadi. Ya rayu har zuwa lokacin Banu Umayyah, ya kasance yana zaune ne a Madina, sai ya tafi Sham, a lokacin da Yazid ya yaki Kustantaniyya (Rum) a zamanin halifancin babansa Mu’awiya, Abu Ayyuba ya kasance tare da shi yana mayaki, ya halarci yakoki, ya kuma yi rashin lafiya, sai ya yi wasiyya

المراجع

Kari (1)
الثقات لابن حبان (3/ 102)، معرفة الصحابة لابن منده (ص: 453)، معرفة الصحابة لأبي نعيم (2/ 933)، الاستيعاب في معرفة الأصحاب (2/ 424)، تهذيب التهذيب (3/90)، الأعلام للزركلي (2/295).