Skip to content

البراء بن مالك بن النضر بن ضمضم

الإسم

Bara’u dan Malik da Nadr dan Damdam

اسم الشهرة

Bara’u dan Malik Allah ya yarda da shi

نبذة مختصرة

Bara’u dan Malik dan Nadar dan Damdam, sahabi ne mai girma, daya daga cikin manya kuma gwaraza masu karfi, ya kashe mushirikai dari gaba da gaba, banda wadanda ya taimaka akai. Musulmai sun Ja ciki zuwa ga mushirikai a yakin Yamama, har hakan ya kaisu ga Lambu, a cikin sa a kwai makiyin Allah Musailima, sai Bara’u ya ce: Ya taron Musulmai, ku jefa ni cikinsu, sai aka daga shi har ya kai kan kadangar sai ya kutsa ya kashe su a cikin lambun, har ya budeta ga Musulmai, Musulmai suka shigeta, Allah ya kashe Musailima, Bara’u ya rasu a shekara ta: 20 bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
معرفة الصحابة (1/380) الاستيعاب (1/109) أسد الغابة (1/363) الإصابة في تمييز الصحابة (1/412) الأعلام للزركلي (2/ 47)