Skip to content

البراء بن عازب بن الحارث الخزرجي

الإسم

Barra’u dan Azib dan Haris alkhazraji.

اسم الشهرة

Al-Barra'a Bin Azib - Allah ya yarda da su -

نبذة مختصرة

Shi ne baban Umarah, an kuma ce: Baban Amru, an ce kuma: Baban Tufail, Bara’u dan Azib dan Haris alkhazraji, sahabi mai girma, ya ce dangane kansa: Ma’aikin Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ga kankanta ta a ranar Badr, ni da dan Umar, sai ya mayar da mu, bai halarci yakinba. An ruwaito daga gare cewa, shi ya yi yaki tare da Manzon Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- sau sha-hudu , awata riwayar kuma sau sha-biyar, ya ruwaito hadisai daga Manzon Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, haka kuma daga babansa da Abubakar da Umar, da wasunsu cikin manyan Sahabbai, ya rasu a shekara ta: 71.bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (4/269) الطبقات لخليفة بن الخياط (ص 147) معجم الصحابة (1/86) تاريخ بغداد (1/528) سير أعلام النبلاء (3/195) الإصابة في تمييز الصحابة (1/411) الأعلام للزركلي(2/46)