Skip to content

بريدة بن الحصيب بن عبد الله بن الحارث

الإسم

Buraidatu dan Husaib dan Abdullahi dan Haris

اسم الشهرة

Buraida dan Alhusaib Al'aslami Allah ya yarda da shi

نبذة مختصرة

Buraida dan Husaib dan Abdullahi daga Aslam, sahabi ne babba, Ibnu Sakan ya ce: Ya musulunta loakcin da Manzon Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya wuce ta wurinsa a yayin hijira da Ghamim, ya zauna a nan inda yake, har lokacin da aka yi Badar da Uhud, sannan bayan haka ya zo, an ce kuma ya musulunta bayan Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya dawo daga Badar, ya zauna a Basrah bayan bude ta, ya rasu a shekara ta: 63, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
سير أعلام النبلاء ( 418/1)