Skip to content

Wata mata ce ta zo cikin haramar Umara, to, bayan isowarta Makka, sai ta yi haila, kuma muharraminta yana cikin tsananin buƙatuwa zuwa tafiya da gaggawa, kuma ba ta da kowa a Makka, menene hukuncin?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Wata mata ce ta zo cikin haramar Umara, to, bayan isowarta Makka, sai ta yi haila, kuma muharraminta yana cikin tsananin buƙatuwa zuwa tafiya da gaggawa, kuma ba ta da kowa a Makka, menene hukuncin?

س49: قدمت امرأةٌ محرمةً بعمرةٍ، وبعد وصولها إلى مكة حاضت، ومحرمها مضطرٌّ إلى السفر فورًا، وليس لها أحدٌ بمكة، فما الحكم؟

الجواب

AMSA TA 1:

Za ta yi tafiyar tare da shi ne kuma, ta ci gaba da zama bisa ihraminta, sannan sai ta dawo idan ta samu tsarki, wannan idan ta kasance tana Mamlaka [ƙasa mai tsarki] kenan; sabo da dawowar abu ne mai sauƙi, ba ya buƙatar wata wahala, ko wani passport (shedar izinin tafiya) da makamancin sa.

Amma idan ta kasance ta nesa ce [ba 'yar ƙasa ba], dawowar za ta yi mata wahala, to, kawai sai tayi taka tsan-tsan, ta yi ɗawafi, ta yi sa'ayi, ta rage gashi, kuma ta cika umararta a wannan tafiyar; sabo da ɗawafin na ta a wannan lokacin ya zama na larura, ita kuma larura ta kan halatta abin da aka hana.

ﺟ49: تسافر معه، وتبقى على إحرامها، ثم ترجع إذا طهرت، وهذا إذا كانت في المملكة؛ لأن الرّجوع سهلٌ، ولا يحتاج إلى تعبٍ، ولا إلى جواز سفرٍ ونحوه.

أمّا إذا كانت أجنبيةً، ويشقّ عليها الرّجوع، فإنها تتحفظ، وتطوف، وتسعى، وتقصّر، وتنهي عمرتها في نفس السفر؛ لأن طوافها حينئذٍ صار ضرورةً، والضرورة تبيح المحظور.