Skip to content

Menene hukuncin mace musulma da tayi haila a kwanakin hajjinta, shin wannan hajjin ya isar mata?

السؤال

TAMBAYA TA 1:

Menene hukuncin mace musulma da tayi haila a kwanakin hajjinta, shin wannan hajjin ya isar mata?

س50: ما حكم المرأة المسلمة التي حاضت في أيام حجّها، أيجزئها ذلك الحج؟

الجواب

AMSA TA 1:

Wannan ba za a iya bada amsa akansa ba, har sai an san yaushe ta yi hailar? wannan kuwa sabo da wasu ayyukan hajji haila ba ta hana yinsu, wasu kuma tana hanawa, shi ɗawafi babu damar ta yi shi sai tana da tsarki, amma abin da ba shi na daga ayyukan hajji za ta iya yinsa tare da tana hailar.

ﺟ50: هذا لا يمكن الإجابة عنه حتى يعرف متى حاضت؟ وذلك لأن بعض أفعال الحجّ لا يمنع الحيض منه، وبعضها يمنع منه، فالطواف لا يمكن أن تطوفه إلا وهي طاهرٌ، وما سواه من المناسك يمكن فعله مع الحيض.