Skip to content
الإسلام طريق السعادة

الإسلام طريق السعادة

Shin ka tambayi kanka waye ya halicceka? Menene manufa daga wannan rayuwar? Me zai faru bayan mutuwa? Shin zai yi wu a hankalce Allah ya haliccemu batareda Ya bayyana mana menene manufa da buƙata daga halittarmu ba? Haƙiƙa Allah Ya aiko manzanni, kuma Ya saukar da littattafai zuwa ga mutane dan mu san waye Shi, kuma mun san tayaya zamu bauta masa. Haƙiƙa Allah Ya bayyana mana cewa, wannan rayuwar jarrabawa ce, kuma wanda ya bauta masa Shi kaɗai bashi da abokin tarayya, kuma ya aikata ayyuka na gari zai yi masa sakayya da aljanna a lahira.

0%
Font size