الإخلَاص is chapter 112 of the Quran and has 4 verses. This page presents it in full in the Uthmani script, with a verse-by-verse translation of its meaning.
قُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ
"Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ
"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
لَمۡ يَلِدۡ وَلَمۡ يُولَدۡ
"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدُۢ
"Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi
Yi sikan wannan lambar QR don raba wannan shafin sura cikin sauri.