Skip to content
Jerin Surori /

الكافِرون

الكافِرون is chapter 109 of the Quran and has 6 verses. This page presents it in full in the Uthmani script, with a verse-by-verse translation of its meaning.

6 Ayoyi Lambar Sura 109
Je zuwa aya
Hausa · Gummi
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

قُلۡ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡكَٰفِرُونَ

Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"

لَآ أَعۡبُدُ مَا تَعۡبُدُونَ

"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ

"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."

وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٞ مَّا عَبَدتُّمۡ

"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ

"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."

Explanation & meanings · 1
  1. Ãya ta 4 da ta 5 sun nũna addinin ƙarya yakan canza amma na gaskiya bã ya canzawa.