109 : 4 وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٞ مَّا عَبَدتُّمۡ "Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."