Skip to content

النعمان بن بشير بن سعد الأنصاري

الإسم

Nau’ukan dan Bashi dan Sa’ad mutumin Madina

اسم الشهرة

Al-nu'aman Dan Bashir - Allah ya yarda da su-

نبذة مختصرة

Nu’uman dan Bashir dan Sa’ad dan Sa’alabata mutumin Madina bakhazraje, sahabi ne mai daraja, an haife shi kafin rasuwar annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da shekaru takwas, ya kasance mutum ne mai karamci mai kyauta mawaki, ya kasance cikin sarakunan Mu’awiya, sai ya sanya shi shugabancin Kufah tsawon lokaci, sannan ya ba shi alkalancin Dimashk bayan Fadalat, sannan ya ba shi shugabancin Hims, an kashe shi a garin Bairiz, Khalid dan Khulayy ne ya kashe shi, bayan rikicin Marju Rahit, a karshen shekara ta arba’in da shida, bayan ya yi kira ga mutanan Hims akan su yi mubaya’a ga Ibnu Zubair.

المراجع

Kari (1)
الاستيعاب (4/1496) تاريخ دمشق (62/111) الوافي بالوفيات (27/86) الأعلام للزركلي (8/36)