Skip to content

أم سلمة هند بنت أبي أمية المخزومية

الإسم

Ummu Salama, Hindu diyar Abu umayyah bakhazumiya

اسم الشهرة

Ummu Salamah -Allah ya kara mata yarda

نبذة مختصرة

Ummul Muminina, Ummu Salamatu Hindu diyar Abu Umayyah Huzaifa dan Mughira dan Abdallah bakhazumiya, annabi- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya aureta a shawwal shekara ta hudu bayan hijira, an ce kuma kafin haka. ta kasance cikin wadanda suka yi hijira na farko farko, ta kasance ana kirgata daga cikin malamai mata sahabbai, kuma cikin kyawawan mata, ta rayu kusan sheka casa’in, ta kasance ita ce karahen wacce ta rasu cikin iyayan Muminai, ta rasu shekara ta 59 ko 64, an ma fadi wata maganar.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (8/69)، المنتظم في تاريخ الملوك والأمم (5/ 319)،تاريخ الإسلام (2/ 741)، البداية والنهاية (11/ 605)، الإعلام بفوائد عمدة الأحكام (2/ 55)، الأعلام للزركلي (8/97)، نساء النبي -صلى الله عليه وسلم- (ص: 83).