Skip to content

أبو برزة نَضْلة بن عبيد بن الحارث الأسلمي

الإسم

Abu Barzat, Nadlatu dan Ubaid dan Haris basalame

اسم الشهرة

Abu Barzata basalame- Allah ya yarda da shi-

نبذة مختصرة

Abu Barzata basalame, an yi sabani a sunansa, wasu sun ce: Nadlatu dan Ubaid, shi ne kuma ya fi, an ce kuma Nadlatu dan Amru, sahabi ne mai daraja, ya musulunta kafin Fathu Makkah, ya yi yaki shekaru bakwai, ya rasu shekara ta 65, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الاستيعاب (4/1495)، رجال صحيح مسلم (2/295)، أسد الغابة (5/305)، تاريخ إربل (2/105).