Skip to content

المقداد بن عمرو

الإسم

Mikdad dan Amr

اسم الشهرة

Al-Mikdad Bin Al-Aswad-Allah ya yarda da shi

نبذة مختصرة

Mikdad dan Aswad bakinde, shi ne Mikdad dan Sa’alabata dan Malik dan Rabi’a dan Amir dan Madrud mutumin Bahran, wasu kuma suka ce mutumin Hadara maut. Ya kasance a karkashin kulawar Asawd dan abduyaghus sai aka jingina shi gare shi. Sahabi ne mai daraja, ya jima da musulunta, ya auri Duba’a diyar Zubai dan AbdulMudallabi diyar baffan annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kuma ya yi hijira biyu, ya halarci badar da sauran yakoki bayan Badar, ya kasance sadauki ne a ranar Badar , ya rasu shekara ta 33, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (3/119) معجم الصحابة للبغوي (5/292) مشاهير علماء الأمصار ( ص 46 ) الأعلام للزركلي (7/282)