Skip to content

المغيرة بن شعبة بن أبي عامر بن مسعود

الإسم

Mughira dan Shu’ubah dan Abu Amir dan Mas’ud

اسم الشهرة

Almugira Dan Shu'uba -Allah ya yarda da shi-

نبذة مختصرة

Mughira dan Shu’ubah dan Abu Amir basakafe, sahabi ne mai daraja, ya kasance cikin manyan sahabbai gwaraza masana dabarun yaki, ya musulinta shekarar yakin Khandak, ya halarci dukkan yakoki bayan haka tare da Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kuma ya halarci ba’atur Ridhwan, ya kasance ana ce masa Mughira mai hangen nesa, ya kasance akwai kwakwalwa, ya rasu a lokacin halifancin Mu’awiya.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (6/97) أسد الغابة (5/238) تهذيب الأسماء واللغات (2/109) تاريخ الإسلام (2/439) الأعلام للزركلي (7/277)