أبو العاص بن الربيع بن عبد شمس بن عبد مناف
الإسم
Abul As dan Rabi’u dan abdushams dan abdumanaf
اسم الشهرة
Abul As dan Rabi’u
نبذة مختصرة
Abul As dan Rabi’u dan abdushams dan abdumanaf dan Kusayy dan Kilab bakuraishe daga Absham, sirikin Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, mijin ‘yar Ma’aiki Zainab, shi ne mahaifin Umama wacce annabi-tsira da amincin Allah su tabbata a gare sh— yake dauke da ita a cikin sallarsa, sunansa: Lakidu, an fadi sabanin haka, babarsa ita ce: Halatu diyar Khuwailid, ‘yar uwar Nana Khadijah, hakika annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya yi yabe shi yabo na alheri a kan surukutarsa, ya ce: Ya fadamin sai ya yi min gaskiya, ya yi min alkawari sai ya cika min, ya musulunta kafin Fathu Makkah, ya rasu shekara ta 12, bayan hijira.