Skip to content

أبو الدرداء عويمر بن مالك الأنصاري

الإسم

Abud Darda’a Umaimir dan malik mutumin Madina.

اسم الشهرة

Abu Al-Dardaa -Allah ya yarda da shi-

نبذة مختصرة

Abud Darda’i, Uwaimir dan Zaid dan Kais, ana kuma cewa: Uwaimir dan Amir, ana cewa kuma: Ibnu Abdullah, ana cewa: Ibnu Sa’alabata dan Abdullah, mutumin Madina bakhazraje, Imam ne abin koyi, shabi ne mai girma, mai hikimar wannan al’ummar, Alkalin Dimashk, yana kigaggun da suka biya a gaban annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ba mu da kowanne labari cewa ya biya a gaban wani, a cikin wadanda suka kammala hadda a gaban Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya rasu shekara ta 32, a halifancin Sayyidina Usman, wasu kuma sun fadi wanin haka.

المراجع

Kari (1)
طبقات الفقهاء (ص 47)، معرفة أسامي أرداف النبي لابن منده (ص 79)، الإصابة (7/ 565 ط. هجر)، الأعلام للزركلي (5/98).