Skip to content

الأشعث بن قيس بن معدي كرب الكندي

الإسم

Ash’as dan Kais dan Ma’adi karib bakinde

اسم الشهرة

Al-Ash'ath Bin Kais- Allah ya yarda da shi-

نبذة مختصرة

Ash’as dan Kais dan Ma’adi karib dan Mu’awiya bakinde, sahabi ne, yana cikin wadanda suka musulunta a shekarar wufud, ya kasance daya daga cikin sarakunan Kindat har zuwan Musulunci, sunansa ya kasance Ma’adi karib, ya kasance ya zo gashin kansa a hargitse (As’asa) shi ne sunan ya bi shi, ya rasu- Allah ya yarda da shi a shekara ta arba’in a Kufa,kuma Alhassan dan Aliyu Allah ya yarda da shi ne ya yi masa sallah.

المراجع

Kari (1)
التاريخ الكبير (1/434) معجم الصحابة (1/192) الاستيعاب في معرفة الأصحاب (1/133) الأعلام للزركلي (1/332).