Skip to content

أسيد بن الحُضير بن سماك بن عتيك الأنصاري

الإسم

Asid dan Hudair dan Smak dan Atik mutumin Madina

اسم الشهرة

Asid Bin Khudhair Allah ya yarda da shi-

نبذة مختصرة

Asid dan Hudair dan Samak dan Atik dan Nafi’u dan Umra’ul Kais dan Zaid dan abdul’ash’hal, Abu Yahaya - ana cewa kuma - Abu Atik mutumin Madina daga Awas ba’ash’hale, sahabi ne mai daraja, daya cikin wakilai (Nukaba’iu) su goma sha biyu a daran Akabah, ya dade da Musulunta, ya kasance ana lissafa shi cikin masu hankalin manya, yana da hangen nesa, yana cikin masu dadin murya a karatun AlKur’ani, kuma Umar ya dauke shi a lokacin rasuwarsa a cikin makara har ya ajiye shi a (makabartu) Baki’ah, sannan ya yi masa sallah, a shekara ta 20, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (3/453)، تاريخ دمشق (9/73)، سير أعلام النبلاء (2/115)، الإصابة في تمييز الصحابة (1/234)، الأعلام للزركلي (1/330).