Skip to content

حكيم بن حزام بن خويلد

الإسم

Hakim dan Hizam dan Khuwailid

اسم الشهرة

Hakim Bin Hizam - Allah ya yarda da shi-

نبذة مختصرة

Hakim dan Hizam dan Khuwailid dan Asad dan abdul’uzza dan Kusayy daga Banu Asad, sahabi ne mai girma. Ya kasance cikin manyan Kuraishawa, ya kasance abokin annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi kafin a aiko shi, ya kasance yana son shi kuma yanakaunarshi bayan annabta , saidai ya musulunta ne Daga baya, a shekarar bude Makkah, ya tambayi annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Abubuwa ne da nake yinsu a zamanin Jahilyyah ko ina da lada ?? Sai ya ce: “Ka musulunta akan abinda ka kasance kana yi na lada”. Ya rasu a shekara ta 54, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى - متمم الصحابة - (ص: 213) الكنى والأسماء للإمام مسلم (1/ 277) مشاهير علماء الأمصار (ص: 31) الهداية والإرشاد في معرفة أهل الثقة والسداد (1/ 208) الأعلام للزركلي(2/269)