Skip to content

حليمة بنت أبي ذؤيب عبد الله بن الحارث

الإسم

Halima diyar Abu Zu’aib Abdullahi dan Haris

اسم الشهرة

Halimatus Sa’adiyyah

نبذة مختصرة

Halimatus Sa’adiyyah wacce ta shayar da annabi- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ita ce diyar Abu Zu’aib, sunansa Abdullahi dan Haris dan Shajanah, daga Ada’u ya ce: Halima diyar Abdullah babar annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ta shayarwa, ta zo wurin Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi sai mike zuwa gare ta ya shinfida mata mayafinsa, sai ta zauna a kai, ta rasu bayan shekara 8.

المراجع

Kari (1)
معرفة الصحابة لابن منده (ص: 938) الاستيعاب في معرفة الأصحاب (4/ 1812) الوافي بالوفيات (13/ 83) الأعلام للزركلي(2/271) الإصابة في تمييز الصحابة (8/ 877 )