Skip to content

حفصة بنت عمر بن الخطاب

الإسم

Hafasa diyar Umar dan Khaddab

اسم الشهرة

Hafsah Bint Umar Bin Khattab -Allah ya yarda da su

نبذة مختصرة

Uwar Muminai Nana Hafsa diyar Umar dan Khaddab sarkin Muminai, ta kasance kafin annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - tana wurin Khunais dan Huzafah. Abu Umar ya ce: Ma’aikin Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya saketa saki daya, sannan ya yi komanta, hakan kuwa (Mala’ika) Jibril ne ya ce da shi: Ka mayar da Hafasa, domin mai yawan azumi ce, kuma mai tsayuwar dare, kuma ita matarka ce a aljanna. Ta yi wasici ga dan’uwanta Abdullahi, da abinda Umar ya yi wasici da shi na wata sadaka da ya yi sadakarta a Ghaba (daji), ta rasu shekara ta 45, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (8/ 65) معرفة الصحابة (ص : 947 ) الهداية والإرشاد في معرفة أهل الثقة والسداد (2/ 839) الإصابة في تمييز الصحابة (8/85) نساء النبي صلى الله عليه وآله وسلم (ص: 69)الأعلام للزركلي (2/264)