Skip to content

أيوب نبي الله

الإسم

Ayuba annabin Allah

اسم الشهرة

Ayuba aminci ya tabbata a gare shi

نبذة مختصرة

Ayuba aminci ya tabbata a gare shi, annabi mai hakuri, daga cikin annabawa kafin (annabi) Musa, ya kasance yana zaune a kasar Uwas a gabashin Palastin, ko a Horan, shi a wurin malaman Tarihin Larabawa, yana cikin tsaston (annabi) Ibrahim badadin (Allah), tsakaninsu’ya’ya biyar ne, Allah ya jarabce shi da rasa’ya’yansa da dukiyarsa, da kuma rashin lafiya a jikinsa shekara sha-takwas, sai ya yi hakuri har ya kai ana buga misali da shi a hakuri, har kuma Allah ya yaye masa cutar.

المراجع

Kari (1)
الأعلام للزركلي (2/ 36).