Skip to content
839 Hadisai

Kundin Hadisan Annabi

Tace sakamako

Katuna 839

Mai ruwaya

Nuna duk masu ruwaya (234)
عمر بن الخطاب10 عبد الله بن عمرو بن العاص9 علي9 النعمان بن بشير8 حذيفة8 أبو موسى الأشعري7 أبو الدرداء6 أبو ذر6 عقبة بن عامر6 ‌أبي هريرة5 عبادة بن الصامت5 معاذ بن جبل5 ‌ابن عباس4 البراء4 أم عطية4 جرير بن عبد الله4 سهل بن سعد4 عمران بن حصين4 أبو أمامة الباهلي3 أبو بكرة3 أبو بن كعب3 أبو سعيد3 أبو قتادة3 أبو مسعود3 سعد بن أبي وقاص3 صهيب3 عقبة بن عامر الجهني3 أبو أمامة2 أبو أيوب الأنصاري2 أبو بكر الصديق2 أبو هريرة قال2 أسامة بن زيد2 البراء بن عازب2 العباس بن عبد المطلب2 المقدام بن معدي كرب2 النبي صلى الله عليه وسلم قال2 النواس بن سمعان الأنصاري2 أم سلمة أم المؤمنين2 بريدة2 تميم الداري2 ثوبان2 حكيم بن حزام2 سعد2 سلمان2 شداد بن أوس2 ‌عائشة2 عبد الله بن بسر2 عبد الله بن مسعود قال2 عثمان2 عمر2 معاوية2 أبان بن عثمان قال1 إبراهيم النخعي عن همام بن الحارث قال1 ‌ابن أبي أوفى1 ابن أبي مليكة1 ‌ابن عمر1 أبو الجعد الضمري1 أبو الحوراء السعدي قال1 أبو العباس سهل بن سعد الساعدي1 أبو الهياج الأسدي قال1 أبو أمامة إياس بن ثعلبة الحارثي1 أبو أمامة قال1 أبو أيوب1 أبو بردة الأنصاري1 أبو بردة بن أبي موسى1 أبو برزة الأسلمي1 أبو بشير الأنصاري1 أبو ثعلبة الخشني جرثوم بن ناشر1 أبو حازم بن دينار1 أبو حازم قال1 أبو حمزة أنس بن مالك1 أبو حميد الساعدي1 أبو رقية تميم بن أوس الداري1 أبو زهير عمارة بن رؤيبة1 أبو سعيد الخدري قال1 أبو سعيد الخدري وأبي هريرة1 أبو سعيد الخدري وعن أبي هريرة1 أبو سعيد سعد بن مالك بن سنان الخدري1 أبو شريح1 أبو صرمة1 أبو طلحة1 أبو عبد الرحمن السلمي رحمه الله قال1 أبو عبد الرحمن عبد الله بن عمر بن الخطاب1 أبو عبد الله الجدلي قال1 أبو عبد الله النعمان بن بشير1 أبو عبد الله جابر بن عبد الله الأنصاري1 أبو عبس عبد الرحمن بن جبر1 أبو عمرو- وقيل1 أبو مالك الأشعري1 أبو مالك الحارث بن عاصم الأشعري1 أبو محمد عبد الله بن عمرو بن العاص1 أبو مرثد الغنوي1 أبو مسعود الأنصاري1 أبو مسعود عقبة بن عمرو الأنصاري البدري1 أبو نجيح العرباض بن سارية1 أبو هريرة رضي لله عنه قال1 أبو هريرة عبد الرحمن بن صخر1 أبو واقد الليثي1 أبو يعلى شداد بن أوس1 ‌أبي الزبير قال1 ‌أبي بن كعب1 ‌أبي حميد أو عن ‌أبي أسيد قال1 ‌أبي قتادة السلمي1 أبيه أبي موسى الأشعري1 أبيه قال1 أسماء بنت أبي بكر1 الأسود بن يزيد قال1 الأغر1 الحسن قال1 الحسين بن علي بن أبي طالب1 الزبير بن العوام1 ‌الزبير بن العوام قال1 العرباض بن سارية1 المغيرة1 المغيرة بن شعبة1 المقداد بن الأسود1 المقداد بن عمرو الكندي1 المقدام بن معديكرب1 النواس بن سمعان1 أم الدرداء و أبي الدرداء1 أم المؤمنين أم عبد الله عائشة1 أم حبيبة1 أم قيس بنت محصن1 أمير المؤمنين أبي حفص عمر بن الخطاب1 أميمة بنت رقيقة1 ‌أنس بن مالك1 إياس بن عبد الله بن أبي ذباب1 بريدة بن الحصيب1 بهز بن حكيم عن أبيه عن جده قال1 جابر بن سمرة1 جبير بن مطعم1 جرير1 جندب1 جندب بن عبد الله1 جندب بن عبد الله القسري1 جويرية أم المؤمنين1 حارثة بن وهب الخزاعي1 حذيفة بن اليمان1 ‌حطان بن عبد الله الرقاشي قال1 خريم بن فاتك1 خولة الأنصارية1 خولة بنت حكيم السلمية قالت1 رافع بن خديج1 رسول الله صلى الله عليه وسلم أنه قال1 رسول الله صلى الله عليه وسلم قال1 زر بن حبيش قال1 زياد بن لبيد1 زيد بن أرقم1 زيد بن ثابت1 زيد بن خالد1 زيد بن خالد الجهني1 زينب بنت جحش1 سالم بن أبي الجعد قال1 سعد بن عبادة1 سفيان بن عبد الله الثقفي1 سفينة1 سلمان الفارسي1 سلمة بن الأكوع1 سليمان بن صرد1 سمرة بن جندب1 سمرة بن جندب والمغيرة بن شعبة1 ‌سهل1 سهل بن حنيف1 سهل بن سعد الساعدي1 سهل بن معاذ بن أنس عن أبيه قال1 شريح بن هانئ قال1 صفوان بن محرز قال1 طارق بن أشيم الأشجعي1 طاوس أنه قال1 طلحة بن عبيد الله1 عائشة وعبد الله بن عباس1 عبادة1 عبد الرحمن بن أبي ليلى قال1 عبد الرحمن بن سمرة1 عبد الله بن الشخير1 عبد الله بن خبيب1 ‌عبد الله بن زيد1 عبد الله بن سلام1 عبد الله بن عمر وأبي هريرة1 ‌عبد الله بن عمرو بن العاص1 عبد الله بن مالك ابن بحينة1 عبد الله بن مغفل1 عبد الله بن يزيد الخطمي قال1 عبيد الله بن عدي بن الخيار قال1 عبيد الله بن محصن الأنصاري1 عثمان بن أبي العاص1 عثمان بن أبي العاص الثقفي1 عثمان بن عفان1 عدي بن حاتم1 عرفجة1 عكرمة1 علي بن أبي طالب1 علي قال1 عمار بن ياسر1 عمر بن أبي سلمة1 عمرو بن سليم الأنصاري قال1 عمرو بن شعيب عن أبيه عن جده قال1 عمرو بن عامر عن ‌أنس بن مالك قال1 عياض بن حمار أخي بني مجاشع1 ‌قتادة رحمه الله قال1 قتادة قال1 قطبة بن مالك1 قيس بن عاصم1 كعب بن عجرة1 لقيط بن صبرة1 مالك بن أوس بن الحدثان أنه قال1 ‌محمود بن لبيد1 محمود بن لبيد1 مصعب بن سعد قال1 مطر بن عكامس1 معاذة قالت1 معاوية القشيري1 معدان بن أبي طلحة اليعمري قال1 معقل بن يسار1 معقل بن يسار المزني1 ميمونة أم المؤمنين1 هانئ مولى عثمان1 هشام بن حكيم بن حزام1 وائل الحضرمي قال1 وائل بن حجر1 وابصة1 وحشي بن حرب1 ‌وراد كاتب المغيرة بن شعبة قال1 يحيى بن عمارة المازني قال1
«Da a ce zaku dogara ga Allah haƙiƙanin dogaranSa, da Ya azirtaku kamar yadda yake azirta tsuntsu, yana wayar gari a yunwace ya kuma yi maraice cikinsa a cike».
Ingantacce ne Imam Ahmad da Tirmithi da Nasa'i da Ibnu Majah da Ibnu Hibban a cikin Sahihinsa da kuma Hakim ne Suka ruwaito shi
«al-Birr shi ne: Kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abin da ya sosu a cikin zuciya, kuma ka ƙi mutane su tsinkaya a kansa».
Ingantacce ne Hadisi na farko: Muslim ne ya ruwaito shi, Hadisi na biyu kuma: Ahmad da Darimi suka rawaito shi.
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya aike shi Yaman, sai ya tambaye shi game da wasu wasu abubun sha waɗanda ake yi su a can, sai ya ce: Waɗanne ne su?, ya ce: «Bit'u da Mirzu». Sai akacewa Abu Burda: Menene Bit'u? Ya ce: Tsimin zuma, Mirzu kuma: Tsimin sha'ir (karamar shinkafa), sai ya ce: «Duk abin da yake sa maye haramun ne» Bukhari ne ya fitar da shi.
Ingantacce ne Bukhari da Muslim ne suka ruwaito shi
«Kada harshenka ya gushe yana ɗanye daga ambatan Allah».
Ingantacce ne Ahmad ne ya ruwaito shi da Tirmizi da Ibnu Majah da kuma Ibnu Hibban
«Abubuwa huɗu wanda ya kasance a cikinsu to ya kasance munafiki, idan akwai wata ɗabi'a daga cikinsu a tare da shi to ya kasance yana da ɗabi'ar munafunci har sai ya barta: Wanda idan zai yi zance sai ya yi ƙarya, idan ya yi alƙawari sai ya saɓa, idan aka yi rigima da shi sai ya yi fajirci, idan aka yi yarjejeniya da shi sai ya yi yaudara».
Ingantacce ne Bukhari da Muslim ne suka ruwaito shi
«‌Wasu mutane zasu zo a ƙarshen zamani masu ƙananan shekaru masu raunin hankula, suna faɗin mafi alherin zancen halitta (suna yawaita karatun Alƙur'ani), zasu fita daga Musulunci kamar yadda kibiya take fita daga abin da aka harba, imaninsu ba zai ƙetare maƙogwaransu ba, a duk inda kuka gamu da su to ku kashesu, domin kashesu lada ne ga wanda ya kashesu a ranar alƙiyama».
Ingantacce ne Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
"Yayin da Allah Ya halicci Aljanna da wuta, sai Ya aiki (Malaika) Jibril - aminci ya tabbata agare shi - zuwa Aljanna, sai ya ce: ka yi duba zuwa gareta da kuma abinda na yi tanadi ga ma'abotanta a cikinta. Sai ya yi duba zuwa gareta sai ya dawo, sai ya ce: Na rantse da buwayarKa wani daya ba zai ji ta ba sai ya shigeta. Sai ya yi umarni da ita sai aka kewayeta da abubuwan ki, sai Ya ce; Tafi zuwa gareta ka yi duba zuwa gareta da kuma abinda na yi tanadi ga ma'abotanta a cikinta. Sai ya yi duba zuwa gareta, sai ga ta an kewayeta da abubuwan ki, sai ya ce: Na rantse da buwayarKa hakika na ji tsoron kada wani daya ya kasa shiga cikinta . Ya ce: Tafi ka yi duba zuwaga wuta da kuma abinda na tanada ga ma'abotanta a cikinta. Sai ya yi duba zuwa gareta, sai ga shashininta yana hawa kan sashi, sai ya dawo sai ya ce: Na rantse da buwayarKa ba wanda zai shigeta. Sai ya yi umarni da ita sai aka kewayeta da abubuwan sha'awa , sai ya ce; ka koma ka yi duba zuwa gareta, sai ya yi duba zuwa gareta sai ga shi ita kuma an kewayeta da abubuwan sha’awa, sai ya dawo sai ya ce: Na rantse da buwayarKa hakika na ji tsoron kada wani daya ya kasa tsira daga gareta a ce bai shigeta".
Hasan ne Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi
"Wanda ya yayewa wani mumini wani baƙin ciki daga baƙin cikin duniya Allah Zai yaye masa wani baƙin ciki daga baƙin cikin ranar alƙiyama, wanda ya yalwatawa wanda yake cikin matsuwa to Allah Zai yalwata masa a duniya da lahira, wanda ya suturta wani musulmi Allah Zai suturta shi a duniya da lahira, Allah Yana cikin taimakon bawa matuƙar bawan yana cikin taimakon ɗan'uwansa, wanda ya bi wata hanya yana neman Ilimi a cikinta to Allah Zai sawwaƙe masa hanyar shiga aljanna da ita, kuma wasu mutane basu taru ba a wani ɗaki daga cikin ɗakunan Allah suna karanta littafin Allah kuma suna dirasarsa a tsakaninsu sai nutsuwa ta saukar musu, kuma rahama ta lullubesu, mala'iku sun kewayesu, kuma Allah Ya ambacesu a cikin wadanda ke tare da shi, wanda aikinsa ya jinkirtar da shi to nasabarsa bazata gaggauto da shi ba".
Ingantacce ne Muslim ne ya rawaito shi