Skip to content
AƘIDA INGANTACCIYA

AƘIDA INGANTACCIYA

Saƙon yana nufin bayyana ingantacciyar aƙidah wadda aka aiko dukkanin Annabawa da ita, kuma aka saukar da Littattafai da ita, kuma aka kira halitta zuwa gareta, itace kaɗaita Allah a cikin RububiyyarSa da UluhiyyarSa da kuma sunayenSa da siffofinSa, da kuma wajabcin yin imani da rukunan imani guda shida, domin ya zama hanyar rayuwa ga muminai, da shi ne zai tsira daga ɓata, kuma ya rabauta a duniya da lahira.

Harshe: lang_ha
Shiryawa: Kwamitin ilimi a ƙarƙashin jagorancin harkokin Addini a Masallacin Harami da Masallacin Annabi
Siga: 1.1
Download PDF 499 KB

This PDF is generated automatically from the book's text; its layout may differ from the printed edition.

0%
Font size