84 : 10 وَأَمَّا مَنۡ أُوتِيَ كِتَٰبَهُۥ وَرَآءَ ظَهۡرِهِۦ Kuma amma wanda aka bai wa littãfinsa, daga wajen bãyansa.