Skip to content
الأعلى /

Aya 18

87 : 18

Aya 18 of الأعلى (87 : 18). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

الأعلى Ayoyi 19
Sura · الأعلى
Hausa · Gummi
87 : 18

إِنَّ هَٰذَا لَفِي ٱلصُّحُفِ ٱلۡأُولَىٰ

Lalle ne, wannan yanã a cikin littafan farko.

Explanation & meanings · 1
  1. Kamanta rãyuwar ciyãwa da rãyar da ummiyyi da ilmi bãbu mantuwa, da rãyar da mãtattu cikin sa'ãda ko cikin shaƙãwa yana cikin litaffan farko.