Skip to content
زيارة المسجد النبوي الشريف

زيارة المسجد النبوي الشريف

ZIYARAR MASALLACIN ANNABI MAI AL-FARMA TARE DA FADAKARWA DA KUMA NUSARWA GAMAI ZIYARAR Wallafar Dr. Abdullahi Bn Naji Al-mikhlafi Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin kai Gabatarwar Godiya ga Allah wanda ya sanya Ziyarar Masallacin Annabinsa -tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- daga cikin Manyan Ayyukan Ibada, kuma ya sanya Salati ga Annabi a cikinsa karin Darajoji, Kuma Sati da Aminci su tabbata ga Annabinmu Muhammad Mafi tsarkin Halittu, Kuma haka ga Alayansa da Sahabbansa da duk wadanda suka bisu da kyautaye har zuwa Ranar Mutuwa

0%
Font size