111 : 2 مَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.