101 : 5 وَتَكُونُ ٱلۡجِبَالُ كَٱلۡعِهۡنِ ٱلۡمَنفُوشِ Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.