101 : 4 يَوۡمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلۡفَرَاشِ ٱلۡمَبۡثُوثِ Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.