Skip to content

جابر بن موسى بن عبد القادر الجزائري

الإسم

Jabir dan Musa dan Abdulkadir mutumin Aljriya

اسم الشهرة

Abubakar Aljaza’iri

نبذة مختصرة

Abubakar Aljaza’iri, Abubakar Jabir dan Musa dan Abdulkadir dan Jabir mutumin Aljeria, ya kasance malami a Masallacin Annabi- tsira da amincin Allah su tabbata agare shi- sama da shekara arba’in, yana da littattafai masu yawa, daga ciki: Minhajul Muslim, da Akidatul Mu’umin, da Aisarut Tafasir, da wasunsu, tare da wasu ayyuka na ilimi da Da’awah daban daban, ya rayu shekaru 97, ya rasu 4/12/1439, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
مواقع مختلفة