Skip to content

بشر بن الحارث بن علي بن عبد الرحمن

الإسم

Bishr Bn Al-Harith Bn Ali Bn Abdurrahman

اسم الشهرة

(Bishrul Hafi) Bishir mara takalmi

نبذة مختصرة

Abu Nasr Bishr ɗan Al'harith ɗan Ali ɗan Abdurrahman Al'hafi Al'marwazi sannan Al'baghdadi, Limami, Masanin Hadisi, Zahidi, Rabbani kuma abin koyi, Malami mai yawan ibada. An haife shi a shekarar 150, ya zauna a Abbadan yana shan ruwan teku, kuma ba ya shan ruwa daga matattarar ruwan sarki, har hakan ya cutar da cikinsa, kuma ya koma zuwa ga 'yar uwarsa yana mai ciwo, kuma ya kasance yana yin mazarai, yana sayar da su, wannan shi ne hanyar samunsa, Ahmad ɗan Hanbal ya ce: (Da a ce Bishr ya yi aure da lamarinsa ya cika), kuma ya rasu a shekarar 227.

المراجع

Kari (1)
تاريخ دمشق (10/ 177) وفيات الأعيان (1/276) تاريخ الإسلام (5/ 540) سير أعلام النبلاء (8/ 488) الأعلام للزركلي(2/ 54) سير أعلام النبلاء (469، 471، 472 / 10)