Skip to content

المسور بن مخرمة بن نوفل بن أهيب

الإسم

Miswar dan Makhrama dan Naufal dan Uhaib

اسم الشهرة

Al-Miswar Bin Makhramah - Allah ya yarda da su-

نبذة مختصرة

Miswar dan Makhrama dan Naufal dan Uhaib bakuraishe da Zuhrah, sahabi ne mai daraja, yana da riwaya, an lissafa shi a cikin kanan sahabbai, kamar Nu’uman dan Bashir dan Ibnu Zubair, ya kasance cikin wadanda suka lizimci Umar, yana da hadda daga gare shi, an haifi Miswar a Makkah bayan hijira da shekara biyu, kuma a Makkah ya rasu a farkon Rabi’ul Akhir, shekara ta 64, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
أسد الغابة (5/170) سير أعلام النبلاء (3/390) الإصابة (6/93) الأعلام للزركلي (7/225).