Skip to content

المستورد بن شداد بن عمرو القرشي

الإسم

Mustaurad dan Shaddad dan Amru bakuraishe

اسم الشهرة

Al-Mutaurad Bin Shaddad- Allah ya yarda dashi-

نبذة مختصرة

Shi sahabi ne mai daraja, Mustaurad dan Shadddad dan Amr bakuraishe daga Fihir, shi da babansa duk sahabbai ne, ya kasance yaro a lokacin da annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya rasu, ya halarci bude Masar, ya rasu a Iskandar, shekara ta arba’in da biyar, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
تاريخ ابن يونس (1/470) أسد الغابة (4/378) الأعلام للزركلي (7/215)

ملاحظات

الأزهري