Skip to content

الصعب بن جثامة بن قيس الليثي

الإسم

Sa’ad dan Jusamah Dan Kais mutumin Lais

اسم الشهرة

Al-Sa'ab Bin Juthaamah - Allah ya yarda da shi

نبذة مختصرة

Sa’ad Dan Jusamah Dan Kais dab Rabi’ah dan Abdullah dan Ya’amur mutumin Lais ne, ya yi kawance da Kuraishawa, Sa’ab ya kasance yana zuwa Waddan, kuma Ma’aikin Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- Ya kulla ‘yan’uwantaka tsakaninsa da Awf dan Malik, ya rasu a wajajan shekara ta 25, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الثقات لابن حبان (3/ 195) الأعلام للزركلي (3/204).