Skip to content

أبو سعيد سعد بن مالك بن سنان الأنصاري الخدري

الإسم

Abu Sa’id, Sa’adu dan Malik dan Sinan mutumin Madina daga Khudur.

اسم الشهرة

Abu Sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi-

نبذة مختصرة

Sa’adu dan Malik dan Sinan mutumin Madina daga Khazraj gidan Khudur, ya shahara da alkunyarshi, yana cikin masu yawan ruwaya daga annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- farkon yakin da ya halarta Khandak, ya fita yaki tare da Ma’aikin Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi= yaki goma sha biyu, ya rasu shekara ta 74, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الكنى والأسماء للإمام مسلم (1/ 353)، معجم الصحابة لابن قانع (1/ 258)، تاريخ مولد العلماء ووفياتهم (1/ 193)، رجال صحيح مسلم (1/ 232)، أسد الغابة (2/ 213)، الاستيعاب في معرفة الأصحاب (2/ 602)، الأعلام للزركلي (3/87).