Skip to content

أبو داود سليمان بن الأشعث بن إسحاق السجستاني

الإسم

Abu Dawud, Sulaiman dan Ash’as dan Is’hak mutumin Sijistan

اسم الشهرة

Abu Dawud

نبذة مختصرة

Abu Dawud Sulaiman dan Ash’as dan Is’hak dan Bashir daga Azd, mutumin Sijistan, mawallafin “Sunan”. Imam ne shararre, yana cikin malaman Tirmizi, yana kuma cikin daliban Ahmad, an haife shi shekara ta 202, daga cikin littattafan sa akwai: “Almarasil” da “Alkadar”, ya rasu shekara ta 275, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
تاريخ بغداد (10/ 75)، مختصر تاريخ دمشق (10/ 109)، تاريخ الإسلام (6/ 550)، الوافي بالوفيات (15/ 218)، طبقات علماء الحديث (2/ 290)، طبقات الحفاظ (ص: 265)، الأعلام للزركلي (3/ 122).