Skip to content

السائب بن يزيد بن سعيد

الإسم

Sa’idu dan Yazidu dan Saidu

اسم الشهرة

Al-Sa'ib Bin Yazid - Allah ya yarda da su-

نبذة مختصرة

Sa’ibu dan Yazidu dan Sa’idu daga bakinde, sahabi mai daraja, an haifeshi dab da shekarar farko ta hijira, ya kasance tare da baban shi a shekarar da annabi- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya yi Hajjin bankwana, innarsa ta je da shi wurin annabi- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- yana fama da rashin lafiya, sai Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya Shafa kansa ya yi masa Addu’a ya yi alwala ya kuma shanye ruwan alwalar ta Ma’aikin Allah, sai ya warke, ya ga kuma hatimin annabta, Umar ya sanya shi ma’aikaci a kasuwar Madina, shi ne karahen wanda ya rasu a Madina (cikin Sahabbai), shekara ta 91, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الاستيعاب في معرفة الأصحاب (2/ 576) تاريخ دمشق لابن عساكر (20/ 106) أسد الغابة (2/ 401) تهذيب الأسماء واللغات (1/ 208) الأعلام للزركلي (3/68)