Skip to content

الحباب بن المنذر بن الجموح

الإسم

Hubab dan Munzir dan Jumuh

اسم الشهرة

Hubab dan Munzir

نبذة مختصرة

Hubab dan Munzir dan Jumuh mutumin Madina alkhazraji sannan assulami, sahabi ne mai daraja, yana cikin fitattun mawaka, ana ce masa: Mai hangen nesa, Sa’alabi ya ce: Shi ne Ma’abocin shawara a raran Badar, annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya dauki tuta, sai Mala’ika Jibril ya sauka ya ce: Magana ita ce wacce Hubab ya fada, ya kasance tun a Jahilyyah yana shawarwari mashahurai, ya rasu a zamani halifancin Umar, ya haura a shekaru hamsin, a shekara ta 20, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (3/ 427) الثقات لابن حبان (3/ 90) مشاهير علماء الأمصار (ص: 47) المؤتلف والمختلف للدار قطني (1/ 475) الاستيعاب في معرفة الأصحاب (1/ 316) تاريخ الإسلام (2/ 160) الإصابة في تمييز الصحابة (2/ 9) الأعلام للزركلي (2/ 163)