Skip to content

أبو محذورة أوس بن معير الجمحي

الإسم

Baban Mahzurah, Aus ɗan Mi’iyar al-Jumahi

اسم الشهرة

Abu Mahzurah -Allah Ya yarda da shi -

نبذة مختصرة

Baban Mahzurah, Aus ɗan Ma’iyar Baƙureshi al-Jumahi, babban sahabi ne, sunyi saɓani a sunansa da sunan babansa, ya musulunta bayan yaƙin Hunain, Ma’aikin Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ji daɗin muryarsa, ya kira shi zuwa Musulunci sai ya musulunta, ya ce: Ya koya min kiran sallah shi da kansa, ya ce: Ka ce Allahu Akbar (Allah ne Mafi girma), lokacin da ya koyi kiran sallah sai Manzan Allah ya sanya shi ladaninsa a Makkah, an ruwaito hadisai daga wurinsa, ya rasu shekara ta: 59, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (6/7)، الاستيعاب (1/121)، أسد الغابة (1/329)، الوافي بالوفيات (9/254)، الإصابة في تمييز الصحابة (7/302)، الأعلام للزركلي (1/31).