Skip to content
Daga Hukunce-Hukuncen Azumi

Daga Hukunce-Hukuncen Azumi

Ma'anar azumi, da kuma wajibcin azumin Ramadan Na farko: Ma'anar azumi: Azumi shi ne: Ibada ga Allah - Maɗaukakin Sarki - ta hanyar kamewa daga abubuwa masu karya azumi, tun daga ɓullowar alfijir har zuwa faɗuwar rana.

0%
Font size