Na yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi caffa - akan shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammadu Manzon Allah ne, da tsaida sallah, da bada zakka, da ji da bi, da nasiha ga kowanne musulmi
Daga Jariri Dan Abadullahi - Allah Ya yarda da shi - ya ce:
Na yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi caffa - akan shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammadu Manzon Allah ne, da tsaida sallah, da bada zakka, da ji da bi, da nasiha ga kowanne musulmi.
بَايَعْتُ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ عَلَى شَهَادَةِ أَنْ لاَ إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ، وَأَنَّ مُحَمَّدًا رَسُولُ اللَّهِ، وَإِقَامِ الصَّلاَةِ، وَإِيتَاءِ الزَّكَاةِ، وَالسَّمْعِ وَالطَّاعَةِ، وَالنُّصْحِ لِكُلِّ مُسْلِمٍ.
Sahabi Jariru Dan Abdullahi - Allah Ya yarda da shi - yana bada labarin cewa shi ya dorawa kansa ya yi wa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alkawari akan tauhidi, da yin salloli biyar a yini da dare, da sharuddansu da rukunansu da wajibansu da sunnoninsu, da kuma bada zakka ta dole, ita ce ibada ta dukiya wajiba, ana karba daga mawadata ana bada ita ga macancanta daga talakawa da wasunsu, da kuma biyayya ga shugabanni, da nasiha ga kowanne musulmi, hakan ta hanyar kwadayi akan amfanar da shi, da sadar da alheri gare shi, da tunkude sharri daga gare shi ta hanyar magana da aikatawa.
...:
Muhimmancin sallah da zakka, su biyun suna daga rukunan Musulunci.
Muhimmancin nasiha da yin nasiha tsakanin musulmai, har Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi wa sahabbai - Allah Ya yarda dasu - caffa akanta.
Sahih Al-Bukhari (1/ 111) (524).
(3/ 72) (2157).
Sahih Muslim (1/ 75) (56).
Kari (8)
بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين.
لسليم الهلالي (1/ 272).
تطريز رياض الصالحين.
لفيصل آل مبارك (ص145).
شرح رياض الصالحين.
لابن عثيمين (2/ 398).
نزهة المتقين شرح رياض الصالحين.
لمجموعة من الباحثين (1/ 206).
An ambata a cikin littattafai
7 Littattafai- TABBATACCAN BAYYANI A KAN YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA A KAN DORON LITTAFI DA SUNNAHالتحقيق والإيضاح لكثير من مسائل الحج والعمرة والزيارة - النسخة المعتمدة«An gina musulunci akan abubuwa biyar: Shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma (annabi) Muhammad manzon Allah ne, da tsaida sallah, da bada zakka, da azimtar Ramadan, da Hajjin Ɗakin Allah Mai alfarma ([8])».
- Imanin da Allah wanda Ya wajabta shi akan bayinSa daga abinda ya zo a cikin Alkur'ani mai girma da Sunnar Annabta."An gina musulunci abisa abubuwa biyar: Shaidawa cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma (annabi) Muhammad manzon Allah ne, da tsaida sallah, da bada zakka, da Hajji, da azumin Ramadan".
Kari (5)
- أسئلة وأجوبة عن شهر رمضان للصغار، ولا يستغني عنها الكبار«بُنِيَ الْإِسْلَامُ عَلَى خَمْسٍ: شَهَادَةِ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ، وَأَنَّ مُحَمَّدًا رَسُولُ اللهِ، وَإِقَامِ الصَّلَاةِ، وَإِيتَاءِ الزَّكَاةِ، وَالْحَجِّ، وَصَوْمِ رَمَضَانَ»
- المناهج التعليمية - الصف الثالث مادة التوحيد - الصف الثالث«بُنِيَ الإِسْلَامُ عَلَى خَمْسٍ: شَهادَةُ أَنْ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللَّهُ، وَأَنَّ مُحَمَّدًا رَسُولُ اللَّهِ، وَإِقَامُ الصَّلَاةِ، وَإِيتَاءُ الزَّكَاةِ، وَصَوْمُ رَمَضَانَ، وَحَجُّ الْبَيْتِ» [7].
- مشروع المنهج التعليميمادة الفقه مستوى 3«بُنِيَ الإِسلامُ عَلى خَمْسٍ: شَهادَةِ أَنْ لا إِلهَ إلَّا اللهُ، وَأَنّ محمدًا رسولُ اللهِ، وَإقامِ الصلاةِ، وإِيتاءِ الزّكاةِ، والحَجّ، وصَوْمِ رَمَضان»
- مشروع المنهج التعليميمادة الفقه مستوى 3«بُنِيَ الإِسلامُ عَلى خَمْسٍ: شَهادَةِ أَنْ لا إِلهَ إلاّ اللهُ، وَأَنّ محمدًا رسولُ اللهِ، وَإقامِ الصلاةِ، وإِيتاءِ الزّكاةِ، والحَجّ، وصَوْمِ رَمَضان»
- من أحكام الصيام«بُنِيَ الإِسْلَامُ عَلَى خَمْسٍ: شَهَادَةُ أَنْ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللَّهُ، وَأَنَّ مُحَمَّدًا رَسُولُ اللَّهِ، وَإِقَامُ الصَّلَاةِ، وَإِيتَاءُ الزَّكَاةِ، وَصَوْمُ رَمَضَانِ، وَحَجُّ الْبَيْتِ» [1].