23 : 3 وَٱلَّذِينَ هُمۡ عَنِ ٱللَّغۡوِ مُعۡرِضُونَ Kuma waɗanda suke, sũdaga barin yasassar magana, mãsu kau da kai ne.