Skip to content
الحِجر /

Aya 87

15 : 87
الحِجر Ayoyi 99
Sura · الحِجر
Hausa · Gummi
15 : 87

وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَٰكَ سَبۡعٗا مِّنَ ٱلۡمَثَانِي وَٱلۡقُرۡءَانَ ٱلۡعَظِيمَ

Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bã ka bakwai waɗan da ake maimaita karatunsu da Alƙur'ãni mai girma.

Explanation & meanings · 1
  1. Bakwai waɗanda ake maimaita karatunsu su ne Fãtiha mai ãyõyi bakwai. Anã karanta su a cikin kõwace raka'a ta salla.