Skip to content

بقي بن مخلد بن يزيد القرطبي

الإسم

Baƙi Bn Makhlad Bn Yazid Al-Ƙurɗubi

اسم الشهرة

Baƙiyyu bin Makhlad

نبذة مختصرة

Abu Abdurrahman Baƙi Bn Makhlad Bn Yazid Al'andalusi al-Ƙurɗubi, an haife shi a shekarar 201, al-Hafiz, mawallafin "al-Tafsir" da "al-Musnad" waɗanda aka ce game da su: (ba su da tamka). Ya kasance Imami ne mujtahidi na gari, rabbani mai gaskiya kuma mukhlisi, jigo a fagen ilimi da aiki, yana bayar da fatawa da asari, kuma ba ya yin taƙalidin kowa. Ibnu Hazm ya ce: (Kuma "Musnad Baƙi" ya ruwaito a cikinsa daga sahabbai dubu da ɗari uku da doriya, kuma ya tsara hadisin kowane sahabi a kan babukan fiƙihu, don haka shi musnadi ne kuma musannafi ne, kuma ban san wani da ya kai wannan matsayin ba a gabaninsa, tare da amintakarsa da dabɗinsa, da ƙwarewarsa da kulawarsa a cikin hadisi). Ya rasu a shekarar 276.

المراجع

Kari (1)
تاريخ دمشق (10/354)، سير أعلام النبلاء (13/ 285)، الوافي بالوفيات (10/115)، طبقات المفسرين (ص 40)، الأعلام للزركلي (2/60)، معجم المؤلفين (3/53).