Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so
Daga Huzaifa - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce:
"Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so".
«لَا تَقُولُوا: مَا شَاءَ اللهُ وَشَاءَ فُلَانٌ، وَلَكِنْ قُولُوا: مَا شَاءَ اللهُ ثُمَّ شَاءَ فُلَانٌ».
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana musulmi ya ce a zancensa: Allah Ya so wane ma ya so", ko Allah Ya so da wane; hakan domin ganin damar Allah da nufinSa a wawaice suke, wani ba ya tarayya daShi a cikinsu, a cikin amfani da Waw (da) a adafi alamtarwa ne na hada wani tare da Allah da daidaitawa a tsakaninsu. Saidai ya ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so, Sai ya sanya ganin damar bawa mai bi ce ga ganin damar Allah ta hanyar fadin: "Sannan" canjin "da"; domin "sannan" tana fa'idantar da bibiya da kuma jinkiri.
...:
Haramcin fadin: "Allah Ya so kaima ka so" da makamancin hakan daga lafazukan da acikinsu akwai adafi ga Allah da Waw; domin cewa shi yana daga Shirka ta lafazi da maganganu.
Halaccin fadin: "Allah ne Ya so sannan ka so", da abinda ke kama da hakan daga abinda a cikinsa akwai adafi ga Allah da Summa (sannan); dan koruwar abinda ake gudu a cikinsa.
Tabbatar da ganin damar Allah, da kuma ganin damar bawa, kuma cewa Mashi'ar bawa mai bi ce ga Mashi'ar Allah - Madaukakin sarki -.
Hani daga tarayya da halitta a cikin Mashi'ar Allah koda da lafazi ne.
Idan mai fada ya kudirce cewa Mashi'ar bawa kamar Mashi'ar Allah ce - Mai girma da daukaka - daidai da ita a gamewa da wawaita, ko cewa bawa yana da Mashi'a tsayayya to wannan babbar shirka ce, amma idan ya kudire cewa shi koma bayansa ne; to shirka ce karama.
Sunanul Kubura Na Nasa'i (9/ 361) (10755).
Sunan Abi Dawud (7/ 334) (4980).
Musnad Ahmad (38/ 299) (23265).
(38/ 364) (23339).
Kari (4)
الجديد في شرح كتاب التوحيد.
لمحمد القرعاوي (ص368).
الملخص في شرح كتاب التوحيد.
لصالح الفوزان (ص329).
An ambata a cikin littattafai
6 Littattafai- TABBATACCAN BAYYANI A KAN YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA A KAN DORON LITTAFI DA SUNNAHالتحقيق والإيضاح لكثير من مسائل الحج والعمرة والزيارة - النسخة المعتمدة«Kada ku ce : Allah Ya so, wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so ([135])»,
- MUHIMMAN DARUSA GA ƊAUKACIN AL'UMMA"Kada ku ce : Allah Ya so, wane ma ya so, sai dai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so". [5]
Kari (4)
- التوحيد في ضوء عقيدة الإمام الشافعي رحمه الله ونصوصه ومروياته"لا تقولوا: ما شاء الله وشاء فلان، ولكن قولوا: ما شاء الله ثم شاء فلان"([131]).
- خذ عقيدتك من الكتاب والسنة الصحيحة«لا تقولوا ما شاء الله وشاء فلان، ولكن قولوا: ما شاء الله ثم شاء فلان»
- رياض الصالحينرياض الصالحين مع فوائد وهدايات - 8«لا تَقُولوا: مَا شاء اللهُ وشاءَ فُلانٌ، ولكنْ قُولوا: مَا شاءَ اللهُ، ثُمَّ شاءَ فُلانٌ».
- كتاب التوحيدكتاب التوحيد للشيخ محمد بن عبد الوهاب((لَا تَقُولُوا: مَا شَاءَ اللَّهُ وَشَاءَ فُلَانٌ، وَلَكِنْ قُولُوا: مَا شَاءَ اللَّهُ ثُمَّ شَاءَ فُلَانٌ))