93 : 5 وَلَسَوۡفَ يُعۡطِيكَ رَبُّكَ فَتَرۡضَىٰٓ Kuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda.