93 : 4
وَلَلۡأٓخِرَةُ خَيۡرٞ لَّكَ مِنَ ٱلۡأُولَىٰ
Kuma lalle ta ƙarshe ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.
Explanation & meanings · 1
- Ta ƙarshe, wãto, Lãhira; kuma ta farko, wato, dũniya.
Aya 4 of الضُّحى (93 : 4). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
وَلَلۡأٓخِرَةُ خَيۡرٞ لَّكَ مِنَ ٱلۡأُولَىٰ
Kuma lalle ta ƙarshe ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.